Kayansarki
Kayansarki Wato kaya iri ɗaya da ɗalibai,soji da ma'aikatan tsaro ke sanyawa bai ɗaya. [1]
Misalai
gyarawa- Soja ya sanya kayansarki.
- Kayansarki ke banbanta yan sanda da zaune gari.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,200