Kaza wata halitta ce da ake kiwo a gida domin samar da kwai da nama. tana da ƙafafu biyu da yastu.[1] [2]

Kaza a fili

Misalai gyarawa

  • Nayi kiwon kaza
  • Kaza na kiwo a gidan gona
  • Talle ya yanka kaza

Karin Magana gyarawa

  • Sabo da kaza baya hana yanka
  • Idan fitsari banza ne to kaza tayi mana

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,82
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.82. ISBN 9789781601157.