Hausa gyarawa

kemis a turanci ana kiranshi (Pharmacy) na nufin inda ake sayar da magunguna.

Misali gyarawa

  • Zamuje kemis ai min allura
  • An aiki Aisha kemis kiyen magani

A wasu harsunan gyarawa

English: pharmacy