Kiciciya
Kiciciya Kiciciya (help·info) Wani irin ɗan ƙaramin ƙwaro da ke shiga icce ko Katako. [1]
Misalai
gyarawa- Akwai kiciciya a wannan ɓarin bishiyar
- Kiciciya ya ɓarnata katako
Fassara
gyarawa- Turanci: Beetle
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66