Kintata
Kintata Kintata (help·info) Kalmar tana nufin ƙiyastadaraja, yawa ko nauyin duk wani abu. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Mun kintata kashi casa'in da biyar cikin ɗari na masu ziyartar shafinmu suna zuwa ne daga Nigeria.
- An Kintata kuɗin da ake gina shafin yanar gizo akan naira dubu goma.
Fassara
gyarawa- Turanci: Estimate
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=estimate