Kintsa
Kintsa Kintsa (help·info) Kalmar tana nufin shirya wa ko kumi sailing yunkurin shirin yin wani abu. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Habibu ya kintsa tsaf don tafiya zuwa Kano
- Kintsa mu tafi gida
Fassara
gyarawa- Turanci: Pack-up
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kintsa