Kirtani About this soundKirtani  Ɗan dogon Kyalle ne siriri da ake amfani dashi wajen ɗaure abu ko a wajen ado .[1]

Kirtani mai kala

Misalai

gyarawa
  • Ta ɗaure gashin kai da kirtani.
  • Tayi ado da kirtani.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,150