Kiwo
kiwo wannan kalmar na nufin kula da dabbobi kamar kaji, shanu, awaki, rakuma da dai sauransu. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Dan Fulani na Kiwon shanu.
- Kaji ana kiwonsu na tsawon wata shida.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,124
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,198