Kiyasi
Ƙiyasi Ƙiyasi (help·info) Kwatanta abu da waninsa saboda kawai dalilin ƙarin bayani da fayyacewa.[1]
Misalai
gyarawa- Ƙiyasi na kuɗin naira da dala.
- Anyi ƙisasi gidan zai kai darajan motarshi.
Fassara
gyarawa- Turanci (English): Analogy
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6