Kokuwa Yanayi na gwajin karfin damtse tsakanin mutane biyu musamman a wajen fadan hannu-da-hannu a fada ko wasanni.