Koli

  1. sana'a ce ta saida wasu kaya irin na yaji kamar su sitta, kanwa, da sauransu, dama wasu sauyan nau'in kayayyaki.
  2. haka akan kira mai saida kayan kwalliya mai saida kayan koli. Misali irinsu hoda, kwalliya, gazar dadai sauran su.
  3. sunan wasu mutane dake zama a Maharashtra da Gujarat na ƙasar Indiya.

Misali

gyarawa
  • Nasiyo kayan koli
  • Fatihu kayan koli yake siyarwa
  • Zanje gidan Sarki dan koli.