Komadadde
KomadaddeKomaɗaɗɗe (help·info) Abu wanda ya lankwashe ya zama kamar irin da'irar ciki ko wajensa.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Ƙomaɗaɗɗen jarkan ruwa.
- Komaɗaɗɗen kwano.
Fassara
gyarawa- Turanci (English): Concave
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,39