Komai-da-domai
Hausa
gyarawaKomai-da-komai komai-da-komai (help·info) dai ya kasance wani Kalmace yana da take nufin jumulla na duk yawan wani abu ba tare da ancire wani kaso ba, waatobgabaɗaya.[1]
Misalai
gyarawa- Ki zo da komai-da-komai na takardun makarantaeki jarabawan.
- Komai-da-komai na gidan ya ƴone rankatataf.
Fassara
gyarawa- Turanci: Everything