Kuɗincizo
Kudincizo Kudincizo (help·info) wani karamin kwarone da ake samun shi a daki mai datti kuma yana shan jinin mutane har yakan hanamutane bacci.[1]
Misalai
gyarawa- Na kwana a wani masaukin baki mara kyau kudincizo sun cije ni
- yau nasha cizon kuɗincizo
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,14