Kuɗi Wani abune da ake amfani dashi wajen cinikai ya dashi. A turance kuma ana kiranshi da Money.

Misalai

gyarawa

1. Kuɗina yakai insaya gidancan. 2. Zan sayamota da kuɗina gobe.

A wasu harsunan

gyarawa

English: money