Kuɗincizo

(an turo daga Kudincizo)

Kudincizo About this soundKudincizo  wani karamin kwarone da ake samun shi a daki mai datti kuma yana shan jinin mutane har yakan hanamutane bacci.[1]

Kudincizo akan fatan mutum

Misalai

gyarawa
  • Na kwana a wani masaukin baki mara kyau kudincizo sun cije ni
  • yau nasha cizon kuɗincizo

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,14