Kulki
Kulki Kulki (help·info) Wata irin sanda ne mai baki da kwauri.Ana amfani da ita a matsayina makami.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Ya bigi barawon da kulki
- Ta daki buhun da kulki ya lotsa
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,44
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,13