Kuloci
Kuloci Kuloci (help·info) Na'ura da ke kula da tsarin alaƙan tafiya da tsayar da injin abin hawa.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Kuloci ya lalace a motar
- Motar ba kuloci akwai matsala
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,44
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,30