Kundi
Asalin Kalma
gyarawaWata ƙila ta samo asali daga kalmar hausa
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaKundi wani littafi ne na musamman da ake ajiye bincike na musamman, wanda ba'a wallafashi ba. Ko kuma littafi da ake rubutawa don kammala karatun digirin B.A ko M.A ko M.Phil da sauransu.[1]
Misali
gyarawa- Na rubuta kundi na kammala karatuna
- Akwai komai da komai a kundin tarihina
Turanci
gyarawaManazarta
gyarawa- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.