Kunya
Kunya Kalma ce mai Harshen Damo
KunyaKunya (help·info) yana nufin kamun Kai daga aikata wani abun batanci ko wani abun ashsha.
Kunya Kunya (help·info) har wayau na nufin ƙasa da ake tarawa a gona wajen yin shuka. [1] [2]
Misali
gyarawa- Yara suna jin Kunyan iyayensu
- Tsohuwa tayi abin kunya
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,164
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,249