Kurfi Wato matattara ɓoyayye inda mutane ke fakewa don hutawa, a wani sa'ili yana nufin inda miyagu ke taruwa a sirrance. [1]

Misalai

gyarawa
  • Yan siyasa sun gana a kurfin su.
  • Yan sanda sun kai hari a kurfin yan ta'adda.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,65