Kuturu
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaKuturu Mutummin da baida yatsun hannu ko na kafa ko kuma duka baki dayansu. [1] [2]
- Suna jam'i. Kutare
Misalai
gyarawa- Kuturu da Dan jagora
- Nayi gamo da fushin kuturu
Karin Magana
gyarawa- Da haka muka fara, kuturu yaga mai kyafsi.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,99
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,154