Kwakwa
FASSARA
gyarawaKwakwa Kwakwa (help·info) Akwai bishiya. akwai kuma ɗan Kwakwa duka ana kiransu da Kwakwa. [1] [2]
- Suna jam'i. Kwakuna
Misalai
gyarawa- Zamuje tsinko kwakwa a daji.
- Dambala yajesiyo kwakwa a kasuwa.
- Fassara turanci: coconut
- Kunun aya akwai daɗi in yaji kwakwa.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,30
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45