Kwale-kwale, a wata fassara Kuma Kwami na nufin wani gida-gida da ake yi a Gona musamman domin tare ruwa. Kokuma masu noman rani suna yin kwami sanoda samun sauki wajen yin barruwa Akasari masu noman shunkafa da tumatur ne suke yin Kwami.