Kwanci Kwanci shine adadin kwanakin da dabba me kwai ke yi akan kwan na ta don yin kyankyasa.

misali

gyarawa

Kaza ta yau sati daya kenan da fara kwanci.