Kwankwaso
Kwankwaso Watakila kalman kwankwaso ta samo asali ne daga yaren hausa. Kwankwaso sashin jiki ne dake tsakanin hakarkari zuwa kasan cibiya, wanda ke hade da duburan mutum da dabbobi.[1].
- Turanci (English): waist
- Larabci (Arabic): wasat - وسط
- Faransanci (French): taille
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 143. ISBN 9789781601157.