Kwanya
Kwanya Kwanya (help·info) Ƙashin kai na halitttu inda naman kwakwalwa take.kwanya na baiwa kwakwalwa kariya ta musamman. A wata ma'anar kwanya na ɗaukar sashin ɗan Adam dake daukar tunani da nazari.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Kwanyan kan Alade
- Anyi ma Sa'ade aiki a kwanya
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,30
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,19