kwaroro na nufin bubutun karfe ana anfani Dashi wajen dura ruwa,fetir ko kalanzir da sauran su ko Kuma ana anfani Dashi wajen fitar da ruwa tabayan layi.

Misali gyarawa

  • Ahmad yadura ruwa a jarka da bututu.
  • Bututun yayi tsatsa dayawa.

Fassara

  • Kwaroro (Nozzle).