Kwasfa
Hausa
gyarawaKwasfa Ana kiransa ɓawo ko kwasfa, kamar na gyaɗa ko kwai, a wani sa'ili kwasfa na nufin garkuwa na dabbobi kamar katantanwa da kunkuru.[1]
Misalai
gyarawa- Kunkuru ya shiga kwasfan shi
- katantanwa nada kwasfa
- Na bare gyaɗa daga kwasfanta
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P162,