ƙwauri a zahiri

Ƙwauri  Ƙwauri  Yana nufin sashen ƙafa ƙasa da gwiwa wato ta gaba.[1]

Misalai

gyarawa
  • Yaro ya buge a ƙwauri.
  • Ya samu karaya a ƙwauri sanadiyyar hatsari.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,247