Kwazazzabo
Kwazazzabo Kwazazzabo (help·info) Yana nufin rami mai zurfi da sashi ko gefe masu santsi.[1]
Misalai
gyarawa- Mota ta faɗa cikin kwazazzabo.
- Hanyar ruwa ya samar da kwazazzabo.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,142