Gida
Kai tsaye
Login
Saituttuka
Ba da kyauta
Game da Wiktionary
Hattara
Binciko
Kyarkyara
Harshe
Bin sawu
Gyara
Kyarkyara
Kyarkyara
(
help
·
info
)
Na nufin ƙyal ƙyacewa da dariya mai ƙarfi ta mugunta.
[
1
]
Misalai
gyarawa
Dan ta'addan na ta kyarkyara
Azzalumin yayi kyarkyara kafin yayi mugunta
Manazarta
gyarawa
↑
Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary.
ISBN 9781397330
.P,35