Kyau ko Kyauna nufin Ƙayatarwa, abin Sha'awa ko Wanda yake mai Burgewa ko jan hankali.

MISALI

  • Yarinyar tanada kyau.
  • Kyau abin sone ga kowa.

Fassara

  • Turanci=beautiful
  • Larabci=جميلة