Lada Wata abace mai matakala wanda ake takawa wurin hawa sama domin gyaran wuta, kwanon gida da sauransu. kalman na nufin ladder a harshen turanci.

Misalai

gyarawa
  • Taka lada ka hau saman kwano.
  • leda duk ta toshe kwata.