Ladabi
Ladabi hali ko dabi'ar mutum [1] [2]
- Suna jam'i. Ladubba
Misalai
gyarawa- Yaran gidan malan Audu akwai su da ladabi.
- Ladabi ga iyaye wajibi ne.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,116
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,187