Asalin Kalma

gyarawa

Watakila kalman Lahadi ta samo asali ne daga kalmar Larabci الأحد - al'ahad.

Suna (n)

gyarawa

Rana cikin ranakun sati ko mako.[1]


Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): Sunday[2]
  • Larabci (Arabic): al-ahad - الأحد[3]
  • Faransanci (French): dimanche[4]

Manazarta

gyarawa
  1. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p 181. ISBN 9789781601157.
  3. SUNDAY - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 1 January 2022.
  4. Days of the week in French". about-france.com. Retrieved 1 January 2022.