Lalaci About this soundLalaci  dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan nan mutumin malalaci ne ko ace ya cika lalaci[1]

Misalai

gyarawa
  • Akwai ka da lalaci wajen aiki
  • Bana son murun mai lalaci

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Laziness

Manazarta

gyarawa