Lallage About this soundLallage  Abu wanda ya tsinkaya ko ya rabu gida biyu musamman kewayayye.[1]

Misalai

gyarawa
  • Ya muntsuna lallagen kunnen dama
  • Akwai lallage a kwakwalwa

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): Lobe

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,102