Lalle wata ado ce wanda mata suke yi don Kwalliya. kuma akanyi lallen zane wato bakin lalle na Zane da kuma shi lallen gargajiya wato jan lalle.[1]

Lalle a hannu

Misalai

gyarawa
  • Amarya tayi ado da lalle
  • Sana'ar jummai yiwa mata lalle
  • Tayi lalle nazo a gani
  • A Maryam ta iya lalle
  • Lallen fatima yayi kamu da kyau.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,185