Lambu
Hausa
gyarawaBayani
gyarawalambu Lambu (help·info)gonace wacce ake noma lokacin rani da Damina, akan Noma mafi yawan kayan marmari na kwaɗo ko Miya. [1] [2]
Misali
gyarawa- Wannan lamun lambu ne.
- Ka Lallashi baban ko yaje lambu.
fassara
- Turanci:Garden
- Larabci: البستان
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,71
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,108