Langaɓe Na nufin yanayi da abu ke yin ƙasa ƙasa. [1]

Misalai

gyarawa
  • Yarinya ta langaɓe.
  • Tanko ya langaɓe a gado.
  • Kazar ta langabe.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,153