Laushi ko taushi kalmace dake nufin sauki gurin latsawa. Ko kuma abinda aka niƙa ko wani abu mai gari.

Misali

gyarawa
  • Idan ka kai min niƙa injin Bala kace ya niƙa min da laushi.
  • Gaskiya fulawar tana da laushi sosai