Lauya
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaLauya sunane na jinsi da yake daukan namiji da mace, ana nufin wanda yake tsayawa tsayin daka a kotu domin kare wanda yayi kara ko kuma wanda aka kawo kara, akan cewa shi yafi sanin dokoki da kuma ka'dojin kasa. [1]
Misali
gyarawa- Adam yazama lauya
- Farfaɗiyar lauya tatashi.
- Lauya ya yi nasara a kotu yau
fassara
- Turanci: lawyer
- Larabci: محام
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98