Hausa gyarawa

Asalin Kalma gyarawa

Wata kila kalman charta ta samo asali ne daga kalman turanci charter.

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

Wata aba ce wacce dukawa ke sarrafa ta da fata kuma a ninke rubutu ko laqani a cikinta. Ana yin laya ne domin kariya ko siddabaru.[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): charm
  • Faransanci (French): charme
  • Larabci (Arabic):sahar - سحر

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.