Watakila kalmomin sun samo asaline daga kalmomin biyu lebe(Hausa) da kuma sauti (Larabci).

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Lebantaccen sauti shine sautin haruffan da ake furta su da lebe /m/. [1]

Manazarta

gyarawa
  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.