Leda
Hausa
gyarawaLeda Wani abun zuba kaya mai santsi da aka sarrafa domin sanya kaya. banda ta ɗanko.[1]
- Suna jam'i. Ledoji
Misalai
gyarawa- Ana saida ruwan leda
- Sanya mun kayan a jakkan leda
- Audu yasanya kaya a yar leda
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P129,