Bayani

gyarawa

Lefe kayayyaki ne da namiji yake haɗawa a yayin da zai auri mace (budurwa ko bazawara) da suka shafi tufafi, kayan kwalliya da dai sauran su gwargwadon ƙarfin mai nema ya kai gidan su budurwar da zai aura, a zuba su cikin lefe, daga baya ya koma fantimoti, ko kwalla ko akwatu..

Misali

gyarawa
  • Lefe yazama dole yanzu.
  • Zanje kai lefen isa.