Limami
Limami shine mutumin dake jagorantar sallah.[1]
- Suna jam'i.Limamai
Misalai
gyarawa- Limami ya hau mimbarin huɗuba
- Limami ya jagoranci sallar gawar mamaci
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,87