Linta
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaLinta shine kankaren da ake zubawa a daidai saman bulo na tara akowane gida daga DPC, wasu nayin zube da kankaren (a zagaye shi duka) Wasu nayi Adaidai saman wundo da ƙofa kadai.
Misali
gyarawa- Gidan Sarki yakai linta
- Lintan gidana ta faɗi.
fassara
- Larabci: اسكفية الباب
- Turanci: lintel