Ma'ana
Hausa
gyarawaAsali
gyarawaLarabci: مَعْنَى (maʿnā)[1]
Suna
gyarawama'anā Ma'ana (help·info) (t., j. ma'anōnī) wato nufi da aka baiwa wani abu.
misali
gyarawa- Menene ma'anar jin daɗi? Wato a nan ana son a san wata nufi ne aka baiwa jin daɗi.
Fassara
gyarawa- Bolanci: mana[2]
- Faransanci: sens
- Harshen Portugal: significado
- Harshen Swahili: maana
- Ispaniyanci: significado
- Larabci: مَعْنَى (maʿnā)
- Turanci: meaning[3][4]
Manazarta
gyarawa- ↑ Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 236.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 129.
- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962. 625.
- ↑ Newman, Roxana M. An English-Hausa dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 165.